Jump to content

Botswana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Botswana
Flag of Botswana (en) Coat of arms of Botswana (en)
Flag of Botswana (en) Fassara Coat of arms of Botswana (en) Fassara


TakeFatshe leno la rona (en) Fassara

Kirari«Rain»
«Pula»
«Дъжд»
«Our pride, your destination»
«Ein balchder, eich cyrchfan»
Suna sabodaTswana people (mul) Fassara
Wuri
Map
 22°12′S 23°42′E / 22.2°S 23.7°E / -22.2; 23.7

Babban birniGaborone
Yawan mutane
Faɗi2,480,244 (2023)
 Yawan mutane4.26 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Bangare naKudancin Afirka
Yawan fili581,737 km²
 Ruwa2.5 %
Wuri mafi tsayiOtse Hill (en) Fassara (1,491 m)
Wuri mafi ƙasaKogin Limpopo (513 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiTsaro na Bechuanaland
Ƙirƙira30 Satumba 1966
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiparliamentary republic (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly of Botswana (en) Fassara
 Shugaban Ƙasar BotswanaDuma Boko (mul) Fassara (1 Nuwamba, 2024)
Majalisar shariar ƙoliHigh Court of Botswana (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara18,737,066,307 $ (2021)
Nominal GDP per capita (en) Fassara6,710.99 $ (2020)
KuɗiBotswana pula
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.bw (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+267
Lambar taimakon gaggawa911 (en) Fassara, 997 (en) Fassara, 998 (en) Fassara da 999 (en) Fassara
Lambar ƙasaBW
Wasu abun

Yanar gizogov.bw
Tutar kasar botswana
Makarantan bostwans
Botswana w1 locator
zaki a Botswana park

Botswana ko Jamhuriyar Botswana, tana daya daga kasashen kudancin Afirka,

ta samu 'yancin kanta a shekara ta, (1966 ) ta kuma zama jamhuriya a shekara ta 1977 Turawan mulkin mallaka sun shigeta a karni na uku na hijira, a wannan lokaci kabilar boyor waci take hade da farar fata sun yi yaki da Kuma mazauna kasar na asali.

Hanyar jiragen kasa ta botswana

Botswana tanada iyaka da kasashe hudu, sune wa'yannan :

  • delta Botswana
    tutar Botswana
    two rhino botswana
    taswirar Botswana
    daga arewaci Zambiya
manuniyar botswana
wasu daga cikin mutanen Botswana a wani karfi
Mutanen wata kabila ta Botswana a bakin ruwa
wasu al'adun mutanen Botswana
general na Botswana

Yawan mutanen Botswana sun kai kimanin 1,197,000 acikin su yan tsiraru ne turawa da yan Asiya yawancin su 'yan Afirka ne yawancin mutanen suna rayuwa a gabashin kasar . kasar tanada ƙabilu takwas , akwai kabilar batswana yawansu zai kai kimanin 20,000 dubu ashirin kuma suna yawan raguwa kabila mafi yawa itace kabilar banto.

Hukomomin botswana

Yawanci mutanen kasar Botswana kirista ne amma sunada wadanda basu dayawa Musulmai da mabiya a'ddinin hindu dakwai wasu 20% wadanda basuda addini.

Jihohin kasar

[gyara sashe | gyara masomin]
Botswanas distrikter
  1. Central
  2. Ghanzi
  3. Kgalagadi
  4. Kgatleng
  5. Kweneng
  6. North-East
  7. North-West
  8. South-East
  9. Southern


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe