Jump to content

Eswatini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eswatini
Umbuso weSwatini (ss)
Tutar eSwatini Coat of arms of Eswatini (en)
Tutar eSwatini Coat of arms of Eswatini (en) Fassara

TakeNkulunkulu Mnikati wetibusiso temaSwati (en) Fassara

Kirari«Siyinqaba»
«We are a fortress»
«Ние сме укреплението»
«A royal experience»
«Մենք ամրոց ենք»
«Wir sind die Festung»
«Som la fortalesa»
«'Da Ni'n Gaer!»
Wuri
Map
 26°29′00″S 31°26′00″E / 26.48333°S 31.43333°E / -26.48333; 31.43333

Babban birniLobamba (en) Fassara da Mbabane
Yawan mutane
Faɗi1,230,506 (2023)
 Yawan mutane70.87 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Harshen Swazi
Labarin ƙasa
Bangare naKudancin Afirka
Diocese (en) FassaraRoman Catholic Diocese of Manzini (en) Fassara
Yawan fili17,364 km²
Wuri mafi tsayiEmlembe (en) Fassara (1.862 m)
Wuri mafi ƙasaKogin Maputo (21 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiBritish Swaziland (en) Fassara
Ƙirƙira6 Satumba 1968
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiabsolute monarchy (en) Fassara
Gangar majalisaParliament of Eswatini (en) Fassara
 King of Swaziland (en) FassaraMswati III (mul) Fassara (25 ga Afirilu, 1986)
 Prime Minister of Eswatini (en) FassaraEdeupa Yerimin (en) Fassara (4 Nuwamba, 2023)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara4,748,702,401 $ (2021)
KuɗiSwazi lilangeni
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.sz (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+268
Lambar taimakon gaggawa999 (en) Fassara, 933 (en) Fassara da 977 (en) Fassara
Lambar ƙasaSZ
Wasu abun

Yanar gizogov.sz
File:Mbabane, Eswatini
Bankin Eswatini

Eswatini ko Swaziland bayan 2018 (da Swati: Umbuso we Swatini; da Turanci: Kingdom of eSwatini) ƙasa ce wacce babu wani teku da haɗu da wani yankin ta, da ke a Kudancin Afirka. Ta haɗa iyaka da Mozambik daga arewa maso gabas, da kuma Afirka ta Kudu daga arewa, yamma, kudu, da kudu maso gabas. Tana da ƙarancin faɗin ƙasa kimanin 200 km (120 mi) daga arewa zuwa kudu, da kuma kilomita 130 km (81 mi) daga gabas zuwa yamma, Eswatini tana ɗaya daga cikin mafi ƙananan ƙasa a Afurka, duk da haka, yanayin sararin samaniya na ƙasar ya bambanta, yana juyawa daga sanyi irin na tsaunuka zuwa zafi da rani irin na sauran yankunan kwari.

Eswatini tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 17,364. Eswatini tana da yawan jama'a kimanin 1,093,238, bisa ga jimillar 2017. Mafi yawancin jama'arta sun kunshi Kabilar Swazi. Babban birnin eSwatini shine Mbabane.

Sarkin (Ngwenyama) eSwatini Mswati III ne. Ndlovukati (uwar sarkin) Ntfombi ce. Firaministan ƙasar Cleopas Dlamini ne.

Taswirar Eswatini
Tutar eSwatini.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.